ID
stringlengths 28
28
| langs
stringclasses 2
values | premise
stringlengths 13
264
| inputs
stringlengths 9
145
| instruction
stringclasses 1
value | targets
int64 0
2
|
---|---|---|---|---|---|
ID_e6c0e8db_dev_afrixnli_swa | swa | Nyuma ya eneo la Marekani ya Kusini, utapata kampuni ya ubani, ambapo unaweza jitengenezea harufu nzuri. | Kiwanda cha manukato kimekuwa kikizalisha tangu mwaka 1954. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_985acd0f_dev_afrixnli_hau | hau | Ban san komai ba akan me zanje yi ba, balle na je wani keɓantaccen wuri a Washington. | Ban taɓa zuwa Washington ba, dan haka lokacin da ka tura ni wajan, Sai dana ɓata ina ƙoƙarin gano wajan. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_0064424c_dev_afrixnli_hau | hau | Eh, ta wajan hayin mu nan, muna da haɗin a karkara da bashi da kyau. | Muna da haɗi mafi kyau a wajajen nan. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_b702977b_dev_afrixnli_hau | hau | Kuma kawai sai naji Hakane, wannan din ne. | Lokacin da nace E, muka yanke shawarar yin aure a wannan ranar. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_443f77b7_dev_afrixnli_hau | hau | Eh, ta wajan hayin mu nan, muna da haɗin a karkara da bashi da kyau. | Bama samun haɗi mai kyau a nan. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_8b5c4722_dev_afrixnli_swa | swa | Wakati vyama vya kiraia vinapeana sikio viziwi, mawazo zulika yanapotea. | Mawazo ya mambo ni madogo wakati yanapuuzwa na kiraia. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_27a596b7_dev_afrixnli_swa | swa | Labda aliambia kila mtu na sikuwa natilia maanani kwa wakati huo. | Nilikuwa nikizungumza na mtu mwingine wakati huo. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_b702977b_dev_afrixnli_swa | swa | Mimi nilikuwa nimeridhika nayo. | Niliposema ndio, tuliamua kuoana siku hyo. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_5e2160ae_dev_afrixnli_hau | hau | Darwin har ya fara rayuwa a nan. | Darwin yana mai da hankali ne kawai akan abubuwan mara sa rai. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_6f30e9a0_dev_afrixnli_swa | swa | Nyuma ya eneo la Marekani ya Kusini, utapata kampuni ya ubani, ambapo unaweza jitengenezea harufu nzuri. | Kiwanda cha manukato kiko mbele ya eneo la kusini la Afrika. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_081f5e17_dev_afrixnli_hau | hau | Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje. | Na fitar da akwatinan zuwa Japan ta ruwa. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_3ed03707_dev_afrixnli_swa | swa | Kwa uangavu, mtiririko kidogo katika nafasi ya jimbo unaruhusu uainishaji, kwa kuwa wakati majimbo mawili yanajiunga kwa jimbo moja la mrithi, majimbo hayo mawili yamewekwa sawa na mtandao. | Mtiririko wa kupatana unaathiriwa na idadi ya watu. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_117a81d5_dev_afrixnli_swa | swa | Nimekuita Captain Blood juu ya taarifa niliyoipata sasa hivi. | Habari niliyoipata ilinishtua mimi kwa msingi. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_a3886294_dev_afrixnli_hau | hau | Abin da yafi yawan dawowa da jarirai da kuma ƙanana yara shi ciwon Otitis ko kuma ciwon tsakiyar kunne. | Ciwon kunne da ake kira Otitis yana matuƙar wuyar samu a yaran dake shekaru shiga makaranta. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_af0183d9_dev_afrixnli_hau | hau | A cikin kundin tsarin mulki na 1787 ya bada izini da masu bayi su dawo da bayin su da suka tsere zuwa ƙasar 'yanci. | A shekarar 1787, an sa doka da ta hana mutane dawo da bayi da suke cikin ƙasar yanci. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_d9c4116d_dev_afrixnli_swa | swa | Na kwa hiyo, serikali haikuwajibika kwa watu binafsi waliokataa haki za kijamii kwa wananchi weusi. | Watu fulani wa kibinafsi waliwanyima wananchi weusi haki za kijamii. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_ca539ade_dev_afrixnli_hau | hau | Shin zaku daina wannan kukan da tawaye da cin amanar ƙasa da kuma koton sojoji? Blood ya ajjiye hular sa, ya zauna ba tare da izini ba. | Blood yana da hular da yasa kafin ya zauna. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_5a88f80b_dev_afrixnli_hau | hau | Hakane, akwai wani abu game da samun wajan zama, ban dai sani ba. | Akwai jin dadi idan kana da wajan zama. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_09650ea4_dev_afrixnli_hau | hau | A bayan yankin kudancin Amurka, zaka samu kamfanin turare, inda zaka iya fitar da ƙamshin da kake so da kanka. | Kamfanin turaren yana bayan yankin kudancin Afrika. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_510e32e1_dev_afrixnli_hau | hau | Gaskiya ba kyau fa uh. | Naji ance babu dadi. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_6a86da9c_dev_afrixnli_hau | hau | Akwai gaggan yan daban da suke jiran wannan mara mutuncin a Royal Port. Blood zai iya shiga tsakani amma Mai martaba Julian ya tsai da shi. | Blood kungiya ce ta yan daba na duniya wacce ke Royal Port. su mai martaba Julian ke kira in za ai aikin assha | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_c6c45eca_dev_afrixnli_swa | swa | Kuna jambo la kushtua linalomngoja mwongo huyu katika pwani ya Royal. Damu ingekuwa imeingilia kati kwa hio, bali Julian alimzuia. | Port Royal ina majengo ya kuwaadhibu wahalifu. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_f1932404_dev_afrixnli_hau | hau | Kuma abinda nake ganin zai bada sha'awa shine abinda muke yi, ina nufin za mu canza mutane da ke wakiltar mu. | Dole ne mu kawo canji a mutanan dake wakiltar mu. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_707a15a8_dev_afrixnli_swa | swa | Aligeuka kumuomba mungu Julian. | Alitaka kumuuliza Bwana Julian amsamehe mke wake. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_9a30d713_dev_afrixnli_swa | swa | Lakini ... lakini ... ndani ya meli hii ...? Afisa huyo alifanya ishara ya ushaifu, na, kwa kujisalimisha kwa mshangao wake, akaanguka kimya. | Afisa alichanganyikiwa kwa kilichokuwa kikifanyika ndani ya meli | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_1f92163a_dev_afrixnli_swa | swa | Unyenyekevu wa mistari ya Romanesque ya Sant Pau ni mabadiliko yanayokubalika kutokana na uharibifu wa Modernism ya Barcelona na usumbufu wa usanifu wa Gothic. | Sant Pau ina mistari ya Kirumi. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_71884866_dev_afrixnli_swa | swa | Kati ya mwaka wa 1936 na 1940 nchi ya Ugiriki ilikuwa chini ya udikteta wa kijeshi wa Loannis Metaxas, anakumbukwa kwa usemi wa kishindo echi (hapana) alioutoa kujibu kauli ya mwisho ya kujisalimisha ya Mussolini mwaka wa 1940. | Uchumi wa Ugiriki haukufanya vizuri chini ya udikteta wa kijeshi wa Metaxas. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_e0eb6b30_dev_afrixnli_hau | hau | A can wurin babu annashuwa sosai, kuma yaren zai iya baka tsaro amma zaka samu damar ganin al'adun Chinese masu kyau. | Yana da kyau ka sami mai ma fassara tare da kai. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_d0ccac47_dev_afrixnli_swa | swa | Naye akasema, Mama, niko nyumbani. | Alimwambia mama yake alikuwa amefika nyumbani. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_1612c1b8_dev_afrixnli_hau | hau | Ban san komai ba akan me zanje yi ba, balle na je wani keɓantaccen wuri a Washington. | Na san abinda nake bukatar yi yayin da na shiga Washington. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_cc4253cf_dev_afrixnli_swa | swa | Kwa hivyo wanazidi kuunda ulimwengu usio na msimamo ambapo ni yale tu ya hivi karibuni yako na habari sahihi. | Data zozote ya wakati wowote ni ya maana kwa Dunia yoyote. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_8df60ac9_dev_afrixnli_hau | hau | Kuma, bata gane ba fa. | Tabbas, ba ta fahimta ba. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_d736c44b_dev_afrixnli_hau | hau | Watakila ta faɗawa kowa kuma ban bada hankali na ba a lokacin. | Naji duka abinda ta faɗa. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_1510398f_dev_afrixnli_swa | swa | Sasa hivyo ndivyo jinsi, uh, mimi hufungiwa ndani kwa bakoli. | Hiyo ni sawa jinsi nilivyofungwa. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_4648373a_dev_afrixnli_swa | swa | Hakuna tofauti kati ya wanafunzi wadogo na wazee katika alama za mtihani wa mafanikio. | Ingawaje matokeo ya mtihani ya wanafunzi wa umrimdogo na mkubwa ni sawa, wanafunzi wa darasa moja wenye umri mdogo humaliza mtihani haraka zaidi. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_d977712d_dev_afrixnli_hau | hau | Kai ne mai martaba Julian Wade, na gane, yayi gaisuwar cikin rashin mutunci. | Mai martaba Julian Wade yayi tarbar a halin da za'a iya ɗauka a matsayin rashin ɗa'a. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_630bdc15_dev_afrixnli_hau | hau | Yanzu hakan ne, uh na bar maɓellin a jiki. | sai da na tabbatar da maɓallin a ɓalle yake sosai, dan na samu cikakken tsaro. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_ca32d032_dev_afrixnli_hau | hau | Mary Traill zata gaya muku yadda akayi. | Mary Trail na da masaniya. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_2d45af43_dev_afrixnli_hau | hau | Na aiko maka Kaftin Blood, saboda wani labari da ya same ni yanzu. | Na sami wasu labarai kafin na neme ka, Kaftin Blood. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_03fdc490_dev_afrixnli_hau | hau | Ta sadaukar da duka lokaci ta kan sa, ka kuma san mai martaba Julian Wade kyakkyawa matashi ne da yazo daga St. James. | Mai martaba Julian yazo daga St.James's. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_117a81d5_dev_afrixnli_hau | hau | Na aiko maka Kaftin Blood, saboda wani labari da ya same ni yanzu. | Labaran dana samu ya bani mamaki matuƙa. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_a3886294_dev_afrixnli_swa | swa | Sababu ya kawaida wakati wa kutembea na miaka ya shule ya mapema kwa watoto ni 'repeated otitis media', au maambukizi ya sikio la kati. | Vyombo vya habari vya Otitis ni nadra kubwa wakati wa miaka ya mapema ya mtoto. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_c7c0e64e_dev_afrixnli_swa | swa | lakini sio kawaida tunajua sketi na sketi na blauzi au suti au mavazi ni unachoona chini hapa hivyo ni nzuri na mimi kufanya kazi nyumbani kwa sababu ninaweza kuvaa suruali | Bado nafaa marinda napofanya kazi nyumbani kwa sababu nahisi kuwa mrembo. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_beef249b_dev_afrixnli_hau | hau | Babu wani bambanci tsakanin abokan karatu ƙanana da manya wajan samun nasara cin jarabawa. | Abokan karatu ƙanana da manya suna samun bambanci sakamakon dalilin shekaru . | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_2f020539_dev_afrixnli_swa | swa | Alikuwa mshambuliaji wa watoto na alipenda kuzurura. Sikumpenda lakini wajua hizo ndio hadithi zangu. | Sikuwa shabiki wake. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_0064424c_dev_afrixnli_swa | swa | Ndio, huku kijijini utandawazi uko katika hali mbaya sana. | Tunauhusiano bora zaidi mahali hapa. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_512ff062_dev_afrixnli_hau | hau | Ƙarar sautin, 3 km (2 miles) a tsayi, ana tunawa babbar caldera ce tayi shi bayan fashewar dutse mai amai wuta. | Abubuwa da yawa zasu iya haddasa karar sautin na mil 2, har da aman wutar dutse. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_6148df86_dev_afrixnli_swa | swa | Uanachama ulijumuisha kati ya wanaume wazima thelathini na hamsini kwa sura (inayoitwa moradas) na waligawanyika kuwa wanachama wawili wa kawaida, wanaoitwa hermanos disciplantes (ndugu ambao wanawaadhibu), na maafisa, waliwaita hermanos de luz (ndugu wa mwanga). | Vitengo hivi vilikuwa na jukumu la kugeuza watu wa asili katika Amerika ya Kati. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_9a4ae118_dev_afrixnli_hau | hau | Hakane, akwai sadaukarwa, bawai kawai wani abu ne da zaka iya ba, saboda kawai ka shiga cikin sa, bana tunani hakan zai yi yu. | Ina tunanin kana buƙatar sadaukarwa zuwa gare shi dan kayi da kyau. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_75e56ec7_dev_afrixnli_hau | hau | Doka tana fansar ba ɗaiɗaikun mutane kawai ba har da al'umma ko ƙasa gaba ɗaya. | Don yin fansa, ɗaiɗaikun mutane sa koma kan doka. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_2441bdd8_dev_afrixnli_swa | swa | Kwa hakika tunachotaka ni njia ya kuelezea mchakato halisi | Tunahitaji kuweka shirika lebo. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_f1878a29_dev_afrixnli_hau | hau | Ina buƙatar kayi min wani abu. | Akwai wani abu da nake buƙatar ayi. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_09650ea4_dev_afrixnli_swa | swa | Nyuma ya eneo la Marekani ya Kusini, utapata kampuni ya ubani, ambapo unaweza jitengenezea harufu nzuri. | Kiwanda cha marashi ki nyuma katika eneo la Kusini mwa Afrika | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_8c2f062a_dev_afrixnli_hau | hau | Waɗannan rikirkitattun na'urar kwayoyin halitta sun samo asali ne saboda zaɓin su a haka zai iya canza yanayi su gaba ɗaya dan haka su kwayoyin halitta suna taruwa lokacin da yanayin su na gaba ɗaya ya haɓaka kuma ya canza da yanayi da suke. | Duk na'urorin kwayoyin halitta suna da wahalar sha'ani. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_f1878a29_dev_afrixnli_swa | swa | Ninahitaji kufanya kitu kwa ajili yangu. | Kuna kitu ambacho nitajihitaji ifanyika. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_948d6bc5_dev_afrixnli_hau | hau | Ba dai Bishof da kansa ba, Wolverstone ya faɗa, a tsakanin tambaya da kuma rashin tabbas. | Wolverstone bai ce komai ba akan Bishof. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_91f29b59_dev_afrixnli_swa | swa | unasema walimu au wazazi | Unasema nini kuhusu wazazi na walimu? | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_846fa0c0_dev_afrixnli_swa | swa | Mojawapo ya faida tunazozipata ni nafasi ya kuzuru. | Kusafiri ni tunuku moja tunayopata. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_5f36a2ae_dev_afrixnli_hau | hau | Ina buƙatar kayi min wani abu. | Bana buƙatar ko wanne irin taimakon ka. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_962f84fe_dev_afrixnli_swa | swa | Matumaini yalifufuliwa, na pia kutemwa, kwa sababu ya machungwa ya Bahamia na nanasi. | Ingawaje nanasi ziionja utamu sana ghaama za kuzileta sokni ilikuwa juu sana. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_ec9b01e8_dev_afrixnli_swa | swa | Mary Traill anaweza kukuambia kuihusu. | Mary Traill anaweza kukuambia kuhusu punda. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_76d1bab2_dev_afrixnli_swa | swa | Nilikuwa tu uko kujaribu kujua ni lipi? | Naielewa vizuri tangu mwanzo. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_e20bb80b_dev_afrixnli_swa | swa | Alafu, hakuelewa kabisa. | Alijua hasa kile tulikuwa tukizungumza kuhusu. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_bbb383c2_dev_afrixnli_swa | swa | Alikuwa mshambuliaji wa watoto na alipenda kuzurura. Sikumpenda lakini wajua hizo ndio hadithi zangu. | Nilimchukia kwa sababu alikuwa mwenye kiburi sana. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_8f316566_dev_afrixnli_swa | swa | Je, utaacha mazungumzo yako ya uongo na uasi na mahakama-ya kijeshi? Damu alivaa kofia yake, na akaketi chini bila kubishana. | Kofia la Black lilikuwa nyeusi yenye manyoa meusi ya tai. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_edee7844_dev_afrixnli_swa | swa | Pitt, ambaye alitazama tazamo hilo kutoka reli ya robo-staha, anatuambia kuwa utawala wake ulikuwa kama kaburi kama mtu alinyongwa. | Pitt aliapa kuwa hakupata picha ya eneo. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_225f9c5e_dev_afrixnli_hau | hau | Kuma, dan haka, Babu alhakin jihar yadda keɓaɓɓin mutane ke hana walwala ga baƙaƙe yan ƙasa. | keɓaɓɓin mutane farare ne. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_ceb5f173_dev_afrixnli_hau | hau | Amma ai mun saba ganin siket, ko riga da siket da kuma bilawus ko cot ko doguwar riga duk su zaka gani a nan dan haka daɗi na da aikin gida shine zan iya saka wando. | Bana saka kaya idan ina aiki a gida. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_7a57d492_dev_afrixnli_hau | hau | Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje. | Bani da aikin yi dan haka kawai na ajjiye duk akwatunan a gida. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_d45dccf1_dev_afrixnli_swa | swa | Lakini siamini chombo chochote cha algorithmic kinaweza kua kamili. | Vifaa hivi vyafanya kazi barabara katika kila hali. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_ccf3bccd_dev_afrixnli_swa | swa | Kitu ambacho naona ni cha kupendeza sana ni kwamba itatubidi tuwabadilishe watu ambao wanatuwakilisha. | Najua kwamba litakuwa jambo la kuchosha na lisilostahili kuwabadilisha wanaotuwakilisha, kwa hivyo hata hatufai kujaribu kubadilisha. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_5443ab12_dev_afrixnli_hau | hau | Biyu kawai muka rasa, ko uku a jiragen sama lokacin da muke kan gwaji. | Sama da jirage biyu suka ɓata. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_32d22579_dev_afrixnli_hau | hau | Doka tana fansar ba ɗaiɗaikun mutane kawai ba har da al'umma ko ƙasa gaba ɗaya. | Doka zata ceto al'ummar da kuma ƙasar. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_55fdcdb1_dev_afrixnli_hau | hau | Steve Harris, mai nazarin kimiyyar kwayoyin halitta daga Taxas yayi ziyara. | Steve yana ziyartar California dan ya binciki sabon abu. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_2d45af43_dev_afrixnli_swa | swa | Nimekuita Captain Blood juu ya taarifa niliyoipata sasa hivi. | Nilipata habasi nyingine kabla ya kukutumia,Captain damu. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_b3ab9e53_dev_afrixnli_swa | swa | Kupoteza tu ndege mbili, tatu wakati tulikuwa huko na, uh, wakati wa kupima. | Hatujawahi kupoteza ndege. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_fefac86d_dev_afrixnli_hau | hau | Daga 'yan shekera 4 zuwa 5, tambayoyin sau da yawa sun danganci shiryanya labari ( Mai zai biyo bayan? | Yan shekera biyar gaba ɗaya ana ɗaukar su a matsayin marasa iya zance. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_c4c4a9ab_dev_afrixnli_hau | hau | Bai samu zuwa ba. | Shine na farkon gayyata kuma yaji daɗin yanayin. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_74e247b0_dev_afrixnli_hau | hau | Kuma zasu iya zama masu kirki bayan an horar da su. | Suna zama masu tsauri da kuma rashin tausayi suna kammala horon. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_e2d97f2c_dev_afrixnli_hau | hau | Lokacin da wayayyiyar al'umma suka toshe kunnan su, shirme zai yaɗu. | Wayayyiyar al'umma na watsi da mafi yawan shirme. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_1612c1b8_dev_afrixnli_swa | swa | Sikujua nini nilichoendea au kitu chochote, hivyo ilikuwa na ni ripoti mahali paliopangwa huko Washington. | Nilijua hasa kile nilichohitaji kufanya nilipoingia Washington. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_52c598e4_dev_afrixnli_hau | hau | Kuma zasu iya zama masu kirki bayan an horar da su. | Idan suka samu horo suna da dadin sha'anin. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_8f188a42_dev_afrixnli_hau | hau | Kai ne mai martaba Julian Wade, na gane, yayi gaisuwar cikin rashin mutunci. | Duk da mutane da dama sun so su kusanci shi, Mai martaba Wade a mafiya yawan lokaci bashi da sakin fuska. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_7ab20fe4_dev_afrixnli_swa | swa | Nakala ya kikatiba ya 1787 ilikuwa imesema haki ya wamiliki wa watumwa kuokoa watumwa ambao wamepotea katika eneo la uhuru. | Sehemu ya maandishi ya katiba iliandikwa mwaka wa 1787. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_1510398f_dev_afrixnli_hau | hau | Yanzu hakan ne, uh na bar maɓellin a jiki. | Haka daidai yadda na tamke shi. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_556c4cc0_dev_afrixnli_hau | hau | Pitt, wanda ya kalli wasa daga quarter-deck rail yace mai martaba na tsaye cir a wajan baya ko motsi. | Pitt bai taba ganin mai martaba ba duk da matsayin sa a lokacin. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_7119e119_dev_afrixnli_hau | hau | Ina wajen dai kawai ina ƙoƙarin gano shi. | Ina ƙoƙarin gano inda kuɗin shige. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_dcadb408_dev_afrixnli_swa | swa | Mambo hayakuwa yamemwendea vizuri katika majuma mawili yaliyopita tangu kukubalika kwa Tume ya Mfalme. | Alilala kikamilifu usiku akijua kuwa alikuwa amekataa komisheni ya mfalme | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_32d22579_dev_afrixnli_swa | swa | Sheria haitoi mtu binafsi lakini jumuiya au taifa kwa ujumla. | Sheria itaokoa jamii na taifa | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_3a7a3ea3_dev_afrixnli_hau | hau | Kuma kakar mu tana bamu labarin yadda yayar ta da mijinta suka yanke shawarar koma wa cikin gari zuwa Augusta, su koma farare. | Yayar kakar fara ce kuma ta koma Texas. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_8c01299b_dev_afrixnli_swa | swa | Lazima uwe ulikuwa na yenye haina kamba. | Ile uliyokuwa nayo kwa uhakika ni toleo la kamba tu. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_d4baf2ce_dev_afrixnli_swa | swa | Oh ulikuwa mto wa nyoka,yenye nyoka mingi sana. | Snake River imejaa nyoka. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_ac6a63ee_dev_afrixnli_swa | swa | Wakati ninapovuta, wakati anapovuta kamba ili mimi kuanza kumtoa nje, anaonyesha vyombo viwili upande wake wa kushoto wa ndege ambayo kwa kweli imeyeyuka wakati wa kukimbia/ kupaa. | Kulikua na vyombo ndani ya ndege ambavyo viliyeyuka. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
ID_f79c1128_dev_afrixnli_hau | hau | Ina ganin zai yi yi, ina tunanin hakan, ban dai gama sani mene ra'ayi na game da yin gwajin kwaya ba, uh ,am ni bana shan komai kuma bazan taɓa tunani sha ba. | Ina da tsammanin ba zan sami damuwa idan an yi min gwajin kwaya. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_fe93e999_dev_afrixnli_hau | hau | Sai ya ce, Mama na dawo gida. | Ya kira babar sa, sanda motar makarantar ta sauke shi. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_17522e3b_dev_afrixnli_hau | hau | Kai ne mai martaba Julian Wade, na gane, yayi gaisuwar cikin rashin mutunci. | Mai martaba Julian Wade ya gabatar da tarbar cikin mutunci da karamci. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_9f50d495_dev_afrixnli_swa | swa | Alikuwa mshambuliaji wa watoto na alipenda kuzurura. Sikumpenda lakini wajua hizo ndio hadithi zangu. | Alikuwa mwaminifu sana na mzuri. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_3ed03707_dev_afrixnli_hau | hau | A hankalce, tururuwan shigowa a jiha yana bada damar rarrabewa, sabode idan jihohi biyu suka hade kan wata jihar, wannan jihohi sun zama daya. | Tururuwar shigo yana da alaka da yawan jama'a. | Is the following question True, False or Neither? | 1 |
ID_0a3f49cd_dev_afrixnli_hau | hau | Bayan na ja, shima sai ya jawo labule dan na fara jawo shi waje, sai ya nuna wasu kayan a gefen hagu a cikin jirgin suka narke lokacin tafiyar da jirgin yayi. | Duka kayayyakin aikin cikin jirgin saman sun cika cifcif. | Is the following question True, False or Neither? | 2 |
ID_e6750b4c_dev_afrixnli_hau | hau | Eh, tabbas wanda ka samu marar igiya ne. | Gyara wanda kake dashi marar igiya ne. | Is the following question True, False or Neither? | 0 |
Subsets and Splits