English
stringlengths 6
501
| Hausa
stringlengths 6
500
|
---|---|
And whoever fears Allah, He makes his affair easy for him.
| Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, ( Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al´amarinsa.
|
(23:84) (Muhammad), say to them, “Tell me, if you know, to whom does the earth and its contents belong?”
| Ka ce: "Wane ne da mulkin ƙasa da wanda ke a cikin ta, idan kun kasance kuna sani?" } (Suratul mu'minun).
|
I swear by Allah, the sanctity of Allah has been violated!
| …Na rantse da Allah, na fi ku jin tsoron Allah, kuma na fi ku kiyaye dokokinSa.
|
And if you reconcile and are conscientious/forethoughtful, then surely God is Forgiving, Merciful.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
And whatever good you do, then God is fully aware of it.
| Kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, lalle Allah gare shi Masani ne.
|
They said : “O ruler of the land!
| Kuma aka ce: "Yã ƙasa!
|
[No], but those who do not believe in the afterlife are doomed to chastisement and far astray.
| Ã'a, waɗanda ba su yi ĩmãni da Lãhira ba, sunã a cikin azãba da ɓãta mai nĩsa.
|
by Allah in the Hereafter.
| gida, na al'umma kuma a duniya.
|
To those who commit bad deeds, but, then, repent and believe (in God), Your Lord will certainly be All-forgiving and All-merciful." (7:153)
| Kuma waɗanda suka aikata miyãgun ayyuka, sa'an nan suka tũba daga bãyansu kuma sukayi ĩmãni, lalle ne Ubangijinka daga bãyansu, haƙĩƙa, Mai gãfarane, Mai jin ƙai.
|
and peace for those who have been trained by it.”
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
Now, He said, "I'm going to give you the earnest of this, give you the evidence of it.
| Ya ce: "Ina so na tabbatar muku cewa makarantar tana bude kuma akwai dalibai a ciki.
|
But if you pardon [their faults], and forbear, and forgive- then, behold, Allah is Forgiving, Merciful.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
And for those who reject Faith and deny our Signs, there will be a humiliating Punishment.”
| Kuma waɗandra suka kãfirta kuma suka ƙaryata, game da ãyõyinMu, to, waɗannan sunã da azãba mai wulãkantarwa.
|
But those who disbelieve and reject Our revelations—these will have a humiliating punishment.
| Kuma waɗandra suka kãfirta kuma suka ƙaryata, game da ãyõyinMu, to, waɗannan sunã da azãba mai wulãkantarwa.
|
“Indeed, your Lord is most knowing of who strays from His way, and He is most knowing of the [rightly] guided.”
| Lalle ubangijinka shi ne mafi sani ga wanda ya bace daga hanyarsa, kuma shi ne mafi sani ga masu shiryuwa[1].
|
They said, "Land!
| Kuma aka ce: "Yã ƙasa!
|
And on the Day of Judgement they shall be consigned to the most grievous penalty.”
| Kuma a Rãnar ¡iyãma ana mayar da su zuwa ga mafi tsananin azãba.
|
They strive to create disorder in the land and Allah loves not those who create disorder.”
| Sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa Allah bã Ya son mãsu fasãdi.
|
Nay, it is those who believe not in the Hereafter, that are in (real) Penalty, and in farthest Error.
| Ã'a, waɗanda ba su yi ĩmãni da Lãhira ba, sunã a cikin azãba da ɓãta mai nĩsa.
|
(36) They would wish to come out of the Fire, but they will not be able to come out of it and they shall have a lasting punishment.
| Sunã nufin su fita ne daga wuta, kuma ba su zama mãsu fita daga gare ta ba, kuma sunã da azãba zaunanniya.
|
34:36 Say: "My Lord gives provisions to whoever He wishes, or He restricts them, but most of the people do not know."
| 36Ka ce: "Lalle, Ubangijĩna Yanã shimfiɗa arziki ga wanda Ya so, kuma Yanã ƙuntatãwa, kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba."
|
But those whose faces will be (lit with) white, - they will be in (the light of) Allah’s mercy: therein to dwell (forever).
| Kuma amma waɗanda fuskõkinsu suka yi fari, to sũ suna cikin rahamar Allah kuma, su a cikinta, madawwama, ne.
|
You are only a Warner, and there is a guide for every people.”
| Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.
|
So travel in the land, and see how the punishment was of those who denied.
| Sai ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance.
|
“Surely those who are unbelievers and die while they are unbelievers, they are the ones on whom is the curse of Allah, the angels and all mankind,”(Qur’an;2:161).
| Lalle ne, waɗanda suka kãfirta kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai, waɗannan akwai, a kansu, la'anar Allah da Malã'iku da mutãne gabã ɗaya.
|
274 - "Those who expend their wealth by night and day, secretly and openly, they shall have their reward with their Lord.
| 274Waɗanda suke ciyar da dukiyõyinsu, a dare da yini, ɓõye da bayyane, to suna da sakamakonsu a wurin Ubangijinsu.
|
(41) They shall desire to go forth from the fire, but they shall not go forth from it, and their punishment shall be permanent.
| Sunã nufin su fita ne daga wuta, kuma ba su zama mãsu fita daga gare ta ba, kuma sunã da azãba zaunanniya.
|
But whoever endures patiently and forgives—that is a sign of real resolve.
| Kuma Lalle ne, wanda ya yi haƙuri kuma ya gãfarta (wa wanda ya zãlunce shi), to shĩ wancan aiki haƙĩƙa, yanã daga manyan al'amura (da Allah ke so).
|
But those who do evil deeds and turn with repentance thereafter and believe truly (shall find that) your Lord, after this (change in them) is indeed Great Protector, Ever Merciful.
| Kuma waɗanda suka aikata miyãgun ayyuka, sa'an nan suka tũba daga bãyansu kuma sukayi ĩmãni, lalle ne Ubangijinka daga bãyansu, haƙĩƙa, Mai gãfarane, Mai jin ƙai.
|
Verily those who say, "Our Lord is God," and remain firm (on that Path),- on them shall be no fear, nor shall they grieve.
| Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
Indeed, those who disbelieve and commit wrong and injustice – never will God forgive them, nor will He guide them to the straight path.
| Lalle ne waɗanda suka kãfirta, kuma suka yi zãlunci, Allah bai kasance Yana yi musu gãfara ba, kuma bã Ya shiryar da su ga hanya.
|
As for someone who endures patiently and forgives—that is indeed the steadiest of courses.
| Kuma Lalle ne, wanda ya yi haƙuri kuma ya gãfarta (wa wanda ya zãlunce shi), to shĩ wancan aiki haƙĩƙa, yanã daga manyan al'amura (da Allah ke so).
|
(61) Then they are returned to ALLAH, their true Lord.
| Sa'an nan kuma a mayar da su zuwa ga Allah Ubangjinsu na gaskiya.
|
"And those in the Fire will say to the keepers of Hell, ‘Supplicate your Lord to lighten for us a day from the punishment.’
| Kuma waɗanda suke a cikin wutã suka ce wa matsaran Jahannama,"Ku rõki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana ,a yini ɗaya, daga azãba."
|
And whatever good you may do - behold, God has indeed full knowledge thereof.
| Kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, lalle Allah gare shi Masani ne.
|
His (peace be upon him)
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
well probably all of us
| Probably all of us 🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯🤯
|
But yes, whoever fulfills his covenant and fears God - then indeed, God loves those who fear Him.
| Wanda ya cika alkawarinsa, kuma ya yi taƙawa, to, lalle ne Allah yana son mãsu taƙawa.
|
Except those who repent thereafter and do righteous deeds; (for such) verily, Allah is Of the Forgiving, Most Merciful.}
| Fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan, kuma suka yi gyãra, to, lalle ne Allah Mai gãfara ne Mai jin ƙai.
|
And those of you who believe and expend shall have a mighty wage. — Arthur Arberry
| To, waɗannan da suka yi ĩmãni daga cikinku, kuma suka ciyar, sunã da wani sakamako mai girma.
|
That is because Allah He is the Truth, and it is He Who gives life to the dead, and it is He Who is able to do all things.
| Wancan ne, domin lalle Allah Shi ne Gaskiya, kuma lalle ne Shi Yake rayar da matattu, kuma lalle Shi Mai ikon yi ne a kan kome.
|
Except those who repent thereafter and do righteous deeds, (for such) verily, Allah is Oft-Forgiving, Most Merciful.
| Fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan, kuma suka yi gyãra, to, lalle ne Allah Mai gãfara ne Mai jin ƙai.
|
These are they upon whom are blessings from their Lord and mercy.
| Waɗannan akwai albarku a kansu daga Ubangijinsu da wata rahama.
|
severe punishment or, as the case may be, the most severe punishment.”
| Fãce a ɗaure shi, ko kuwa a yi masa wata azãba mai raɗaɗi."
|
You are only a warner, and there is a guide for every people.
| Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.
|
Then whoso is ungrateful after that, they will be the rebellious.” (24:56).
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
He said: Wilt thou not believe?
| Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?"
|
Say, “The maintainer of death will take you who has been entrusted with you.
| Ka ce: Mala'ikin mutuwa wanda aka wakkala a gare ku, shi ne ke karɓar rayuwar ku.
|
by the Lord and his offspring on earth.
| gida, na al'umma kuma a duniya.
|
And to Him belongs [all] superiority within the heavens and the earth, and He is the Exalted in Might, the Wise.
| Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasã, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Hikima.
|
“Those in the Fire will say to the keepers of Hell, ‘Pray to your Lord to lighten for us the penalty for a day (at least).’
| Kuma waɗanda suke a cikin wutã suka ce wa matsaran Jahannama,"Ku rõki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana ,a yini ɗaya, daga azãba."
|
Has there not come to you the tidings of those that disbelieved before, then tasted the mischief of their action, and there yet awaits them a painful chastisement?(5)
| Shin, babban lãbãri bai je muku ba na waɗanda suka kãfirta daga gabãni, sai suka ɗanɗani uƙũbar al'amarinsu kuma sunã da wata azãba mai raɗaɗi?
|
But if you pardon, and overlook, and if you forgive, surely God is All-forgiving, All-compassionate.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
And if you pardon, and overlook, and forgive, then God is Forgiver, Merciful.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
And your Lord is not heedless of what you do.
| Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatãwa ba.
|
And on the day of judgement they shall be consigned to the most grievous penalty.
| Kuma a Rãnar ¡iyãma ana mayar da su zuwa ga mafi tsananin azãba.
|
Say: surely my Lord amplifies the means of Subsistence for whom He pleases and straitens (for whom He pleases), but most men do not know.
| Ka ce: "Lalle, Ubangijĩna Yanã shimfiɗa arziki ga wanda Ya so, kuma Yanã ƙuntatãwa, kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba."
|
communications; see then what was the end of the warned.
| Sai ka dũba yadda ãƙibar waɗanda aka yi wa gargaɗi ta kasance.
|
“Verily those who say “Our Rabb is Allah” and remain firm [on that path], on them shall be no fear, nor shall they grieve.
| Lalle ne waɗanda suka ce:"Ubangijinmu Allah ne," sa"an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
He will have humiliation in this world, and on the Day of Resurrection We will make him taste the torment of burning.
| Yanã da wani wulãkanci a dũniya, kuma Munã ɗanɗana masa azãbar gõbara a Rãnar Ƙiyãma.
|
In that are signs for every persevering, thankful person.
| Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai yawan haƙuri, mai yawan gõdiya.
|
Were they created without a Creator or were they their own creators?
| )Shin an halicce su ne daga babu, ko kuma su suka yi halitta?
|
Yet you are only a warner; each folk has a guide.
| Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.
|
157Those are the ones upon whom some supports and mercy of their Rabb are.
| 157Waɗannan akwai albarku a kansu daga Ubangijinsu da wata rahama.
|
Surely (the ones) who have disbelieved and die (while) they are steadfast disbelievers, upon those is the curse of Allah and the Angels and mankind all together.
| Lalle ne, waɗanda suka kãfirta kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai, waɗannan akwai, a kansu, la'anar Allah da Malã'iku da mutãne gabã ɗaya.
|
Truly your Lord is more knowing of who is misguided and is more knowing of who is guided."
| Lalle ubangijinka shi ne mafi sani ga wanda ya bace daga hanyarsa, kuma shi ne mafi sani ga masu shiryuwa[1].
|
They strive to create disorder in earth, and Allah loves not those who create disorder."
| Sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa Allah bã Ya son mãsu fasãdi.
|
He is the loftiest exemplar in the heavens and on earth, and He is the All-Mighty, the Wise.
| Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasã, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Hikima.
|
And they strive to create disorder in the earth, and Allah loves not those who create disorder.”
| Sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa Allah bã Ya son mãsu fasãdi.
|
Those are the ones upon whom are blessings from their Lord and mercy.
| Waɗannan akwai albarku a kansu daga Ubangijinsu da wata rahama.
|
And His is the highest description in the heavens and the earth, and He is the Mighty, the Wise.”
| Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasã, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Hikima.
|
47 One Day We shall remove the mountains, and thou wilt see the earth as a level stretch, and We shall gather them, all together, nor shall We leave out any one of them.
| 47Kuma a rãnar da Muke tafiyar da duwãtsu, kuma ka ga ƙasa bayyane, kuma Mu tãra su har ba Mu bar kõwa ba daga gare su.
|
Then, indeed your Lord, to those who have done wrong out of ignorance and then repent after that and correct themselves - indeed, your Lord, thereafter, is Forgiving and Merciful.
| Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka aikata mummunan aiki da jãhilci, sa'an nan suka tũba daga bãyan wancan, kuma suka gyãra, lalle ne Ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
Indeed, your Lord is most knowing of who has gone astray from His way, and He is most knowing of the [rightly] guided.
| Lalle ubangijinka shi ne mafi sani ga wanda ya bace daga hanyarsa, kuma shi ne mafi sani ga masu shiryuwa[1].
|
Any who are unbelievers after that, such people are deviators..
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
But whoever disbelieves after that – then those are the defiantly disobedient’ [Quran 24:55]
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
You are only a warner, and there is a guide for every nation. (۷)
| Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.
|
'O children of Israel!
| "Yã ƙaramin ɗãna!
|
And on the day of Qiyamat [Resurrection], they will be punished with the most severe of punishment.
| Kuma a Rãnar ¡iyãma ana mayar da su zuwa ga mafi tsananin azãba.
|
Anyone who transgresses beyond this incurs a painful retribution.” (2:178)
| To, wanda ya yi zãlunci a bãyan wancan, to, yana da azãba mai raɗaɗi.
|
You can swear on the Quran to prove you are telling the truth.
| Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.
|
Except those who repent thereafter and do righteous deeds, (for such) verily, Allah is Oft- Forgiving, Most Merciful.
| Fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan, kuma suka yi gyãra, to, lalle ne Allah Mai gãfara ne Mai jin ƙai.
|
and peace for those who have been trained by it!"
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
Yet, you doubt (his ability)!
| Sa´an nan kuma ku kunã yin shakka.
|
But those who strive against Our Ayat to frustrate them — those, for them will be a severe painful torment.
| Kuma waɗanda suka yi mãkirci ga ãyõyinMu, sunã mãsu gajiyarwa, waɗannan sunã da wata azãba daga 5 azãba mai raɗaɗi.
|
Whoever turns ungrateful after that, such indeed are the transgressors.
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
Say, ‘To whom belongs the earth and whosoever is therein, if you know?’‘To Allah’, they will say.
| Ka ce: "Wane ne da mulkin ƙasa da wanda ke a cikin ta, idan kun kasance kuna sani?" } (Suratul mu'minun).
|
“Then, indeed your Lord, to those who emigrated after they had been compelled [to renounce their religion] and thereafter fought [for the cause of Allah ] and were patient – indeed, your Lord, after that, is Forgiving and Merciful.” – Quran 16:110
| Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka yi hijirã daga bãyan an fitine su, sa'an nan kuma suka yi jihãdi, kuma suka yi haƙuri, lalle ne Ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
Verily those who say, "Our Lord is Allah," and remain firm (on that Path),- on them shall be no fear, nor shall they grieve.
| Lalle ne waɗanda suka ce:"Ubangijinmu Allah ne," sa"an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
take their own risk of death if they knew."
| Ka yi amfani da sunan mutumin idan ka sani.
|
He who disbelieves afterwards – those are the real sinners.”
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
Then will it be said to those who dealt unjustly: Taste the torment of eternity.
| Sa´an nan kuma aka ce ga waɗanda suka yi zãlunci, "Ku ɗanɗani azãbar dawwama!
|
“And (remind them of) the Day when We shall gather out of every nation a host of those who denied Our signs” (Qur'an 27:83).
| Kuma a rãnar da Muke tãrãwa daga kõwace al'umma, wata ƙungiya daga waɗanda suke ƙaryata ãyõyinMu, sai ga su anã kangesu. (ga kõra)
|
A peace of which they will be the appointed redeemers.
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
3/Al Imran-89: Except those who afterwards repent and improve (cleanse their souls’ hearts), then surely Allah is Oft-Forgiving, Most Merciful.
| 89Fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan, kuma suka yi gyãra, to, lalle ne Allah Mai gãfara ne Mai jin ƙai.
|
By the by, do you have a wife?”
| Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.
|
“Peace through submission (or domination, or whatever).”
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
They will wish to come out of the Fire, but they shall not come out of it; theirs is a punishment enduring.
| Sunã nufin su fita ne daga wuta, kuma ba su zama mãsu fita daga gare ta ba, kuma sunã da azãba zaunanniya.
|
SHAKIR: And to Him belongs greatness in the heavens and the earth, and He is the Mighty, the Wise.
| Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasã, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Hikima.
|
They seek to cause corruption on the earth, and Allah does not like the agents of corruption.
| Sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa Allah bã Ya son mãsu fasãdi.
|
Subsets and Splits
No saved queries yet
Save your SQL queries to embed, download, and access them later. Queries will appear here once saved.