English
stringlengths 6
501
| Hausa
stringlengths 6
500
|
---|---|
For they have traded guidance for misguidance, and forgiveness for punishment.\"
| Waɗannan su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya, kuma azãba da gãfara.
|
Upon these are blessings and mercy from their Lord.
| Waɗannan akwai albarku a kansu daga Ubangijinsu da wata rahama.
|
These are indeed the inheritors who shall inherit Paradise and abide forever therein." (23:1; 23:9-11)
| Waɗancan ne abokan Aljanna, sunã madawwama a cikinta.
|
And those who expect not a meeting with us (i.e. those who deny the Day of Resurrection and the life of the Hereafter) said: "Why are not the angels sent down to us, or why do we not see our Lord?"
| Kuma waɗanda bã su fatan haɗuwa da Mu suka ce: "Don me ba a saukar da malã'ĩku ba a kanmu, kõ kuwa mu ga Ubangijinmu?"
|
25And Allah calls to the abode of peace, and guides whomever He wills on the Straight Path.
| 25-Allah kuwa Yana kira ne zuwa gidan aminci (watau Aljanna) Yana kuma shiryar da wanda ya so zuwa tafarki madaidaici.
|
Then they could have lived forever in Paradise.
| Waɗancan ne abokan Aljanna, sunã madawwama a cikinta.
|
(37) And to Him belongs [all] grandeur within the heavens and the earth, and He is the Exalted in Might, the Wise.
| Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasã, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Hikima.
|
On the Day when We gather from every community a group of those who rejected Our revelations; and they will be restrained.
| Kuma a rãnar da Muke tãrãwa daga kõwace al'umma, wata ƙungiya daga waɗanda suke ƙaryata ãyõyinMu, sai ga su anã kangesu. (ga kõra)
|
Say, "The truth has come; while falsehood can neither initiate anything, nor resurrect."
| Ka ce: "Gaskiya ta zo, kuma ƙarya bã ta iya fara (kome) kuma bã ta iya mayarwa."
|
[4:168] Those who disbelieve and transgress, God will not forgive them, nor will He guide them in any way;
| ne waɗanda suka kãfirta, kuma suka yi zãlunci, Allah bai kasance Yana yi musu gãfara ba, kuma bã Ya shiryar
|
Quran 43:78: “Indeed We have brought the truth (Muhammad SAW with the Quran), to you, but most of you have a hatred for the truth.”
| Shariq Syed ya ce: Lalle Mũ, Mun kawo muku da gaskiya, kuma amma mafi yawanku mãsu ƙi ga gaskiyar ne.
|
96And had the people of the dwellings believed and been pious, We would have surely opened for them the blessings from the sky and from the earth, but in fact they denied, and We therefore seized them on account of their deeds.
| 96Kuma dã lalle mutãnen alƙaryu sun yi ĩmãni kuma suka yi taƙawa dã haƙĩƙa Mun bũɗe albarkõki a kansu daga sama da ƙasa, kuma amma sun ƙaryata, don haka Muka kãma su da abin da suka kasance sunã tãrãwa.
|
And such of you as believe and spend (in Allâh’s Way), theirs will be a great reward.
| To, waɗannan da suka yi ĩmãni daga cikinku, kuma suka ciyar, sunã da wani sakamako mai girma.
|
For, “He shall be their peace.”
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
And thy Lord is not heedless of what you do.
| Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatãwa ba.
|
If ye come to a friendly understanding, and practice self-restraint, Allah is oft-forgiving, most merciful.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
Say, "Travel through the land; then observe how was the end of the deniers."
| Ka ce:"Ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa"an nan kuma ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance."
|
Indeed, those who have said, "Our Lord is Allah ," and then continued on the right path - there will be no fear upon them, nor will they grieve.
| Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
* Those who disbelieve and die while they are disbelievers will have God's curse upon them, as well as the angels' and all mankind's * to live for ever.
| Lalle ne, waɗanda suka kãfirta kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai, waɗannan akwai, a kansu, la'anar Allah da Malã'iku da mutãne gabã ɗaya.
|
“Surely this is an admonishment, that whosoever will, (taking this straight way) may choose a path unto his Lord”54.
| Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa.
|
On the day of judgment, they would receive more severe punishment.
| Kuma a Rãnar ¡iyãma ana mayar da su zuwa ga mafi tsananin azãba.
|
And whatever good you do, surely Allah knows it well.
| Kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, lalle Allah gare shi Masani ne.
|
“But if you pardon and exonerate and forgive, Allah is Ever-Forgiving, Most Merciful.”
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
If you come to a friendly understanding, and practise self-restraint, Allah is Oft-forgiving, Most Merciful.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
And whoever is ungrateful after that—it is they who are the transgressors.” (24:55)
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
He (peace be upon him) By: Uthman Dhumairiah
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
And whoever compels them, then surely after their compulsion Allah is Forgiving, Merciful..
| Fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan, kuma suka yi gyãra, to, lalle ne Allah Mai gãfara ne Mai jin ƙai.
|
(You [Mohammed] are only a warner, and for every [erring] people [We send] their guide.)
| Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.
|
And whoever fears Allah—He will make for him of his matter ease.
| Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, (Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al'amarinsa.
|
the evergreen Gardens, wherein they will abide eternally.
| Waɗancan ne abokan Aljanna, sunã madawwama a cikinta.
|
(9) these are the heirs of Paradise (10) who shall inherit Paradise therein dwelling forever.
| Waɗancan ne abokan Aljanna, sunã madawwama a cikinta.
|
16:99 Indeed, there is for him no authority over those who have believed and rely upon their Lord.
| 99Lalle ne shi, bã shi da wani ƙarfi a kan waɗanda suka yi ĩmãni, kuma sunã dõgara ga Ubangijinsu.
|
We swear to thee anew!
| Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.
|
And that which has been revealed to thee from thy Lord is the truth, but most men believe not.
| Lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinka, amma kuma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni.
|
Say, "The truth has come, and falsehood can neither begin [anything] nor repeat [it]."
| Ka ce: "Gaskiya ta zo, kuma ƙarya bã ta iya fara (kome) kuma bã ta iya mayarwa."
|
Any good you do, GOD is fully aware thereof.
| Kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, lalle Allah gare shi Masani ne.
|
Any good you do, God is fully aware thereof.
| Kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, lalle Allah gare shi Masani ne.
|
Those among you who believe and give (to charity) have deserved a great recompense.
| To, waɗannan da suka yi ĩmãni daga cikinku, kuma suka ciyar, sunã da wani sakamako mai girma.
|
"Those in the Fire will say to the keepers of Hell, 'Pray to your Lord to lighten for us the penalty for a day (at least).'
| Kuma waɗanda suke a cikin wutã suka ce wa matsaran Jahannama,"Ku rõki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana ,a yini ɗaya, daga azãba."
|
Never do think you that the Unbelievers are going to frustrate (Allah's Plan) on earth: their abode is the Fire - and it is indeed an evil refuge!
| Kada lalle ka yi zaton waɗanda suka kãfirta zã su buwãya a cikin ƙasa, kuma makõmarsu wuta ce, kuma lalle ne makomar tã mũnana.
|
"Surely, this is a reminder; so whoever wills, let him take a way to his Lord."
| Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa.
|
"6.75": And thus did We show Ibrahim the kingdom of the heavens and the earth and that he might be of those who are sure.
| 75Kuma kamar wancan ne, Muke nũna wa Ibrãhĩma mulkin sammai da ƙasa, kuma dõmin ya kasance daga mãsu yaƙĩni.
|
He said: Believeth thou not?
| Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?"
|
Surely, in that are signs for every patient, thankful (person).
| Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai yawan haƙuri, mai yawan gõdiya.
|
[46.13] Surely those who say, Our Lord is Allah, then they continue on the right way, they shall have no fear nor shall they grieve.
| Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
"Every soul shall taste death in the end; to Us shall you be brought back."
| Kõwane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne, sa´an nan zuwa gare Mu ake mayar da ku.
|
“Indeed, this is a reminder, so whoever wills may take to his Lord a way” (Q, 73:19)
| Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa.
|
Those who say, "Our Lord is Allah," and then go straight will feel no fear and will know no sorrow.
| Lalle ne waɗanda suka ce:"Ubangijinmu Allah ne," sa"an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
Say, “GOD initiates the creation, then repeats it.“
| Ka ce: "Allah ne Yake fãra halitta, sa´an nan kuma Ya mayar da ita.
|
But if ye forgive and overlook, and cover up (their faults), verily Allah is Oft-Forgiving, Most Merciful.(14)
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
That I swear to you most solemnly."
| Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.
|
84 Say: "To whom belong the earth and all beings therein? (say) if ye know!"
| Ka ce: "Wane ne da mulkin ƙasa da wanda ke a cikin ta, idan kun kasance kuna sani?" } (Suratul mu'minun).
|
Go about, then, on the earth and behold how the outcome was for those who denied (God’s manifest signs and Messengers).
| Sai ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance.
|
If you come to a friendly understanding, and practice self- restraint, Allah is oft-forgiving, most merciful.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
But whoever disbelieves after that - then those are the defiantly disobedient" [An-Nur: 55]
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
If ye come to a friendly understanding, and practise self-restraint, God is Oft-forgiving, Most Merciful."
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
But whoever disbelieves after that--then those are the defiantly disobedient [25:55].
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
His is the most exalted attribute in the heavens and the earth; and He is the Almighty, the Wise One.
| Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasã, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Hikima.
|
“And whoever fears Allah, He will make for him ease in his matter.”
| Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, (Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al'amarinsa.
|
But if you mend your ways and refrain (from injustice and maltreatment), Allah is Most Forgiving, Ever-Merciful.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
(peace be upon him) used to raise
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
He who is patient and forgiving, who has self-control can practise Ahimsa.
| Kuma Lalle ne, wanda ya yi haƙuri kuma ya gãfarta (wa wanda ya zãlunce shi), to shĩ wancan aiki haƙĩƙa, yanã daga manyan al'amura (da Allah ke so).
|
Never think thou that the unbelievers are going to frustrate (Allah's plan) on earth: their abode is the Fire, -- and it is indeed an evil refuge!' [8]
| Kada lalle ka yi zaton waɗanda suka kãfirta zã su buwãya a cikin ƙasa, kuma makõmarsu wuta ce, kuma lalle ne makomar tã mũnana.
|
Whatsoever is in the heavens and the earth glorifies Allâh, and He is the All-Mighty, All-Wise.
| Kuma gare Shi girma yake, a cikin sammai da ƙasã, kuma Shĩ ne Mabuwãyi, Mai Hikima.
|
"Gardens of Eden under which rivers flow; they will dwell therein forever."
| Gidãjen Aljannar zama kõguna na gudãna daga ƙarƙashinsu, sunã madawwama a cikinsu.
|
I do not know the LORD, nor will I let Israel go.’
| Ban sani ba Ubangiji, kuma bã zan saki Isra'ila. "
|
This is how God determines truth from falsehood.
| Kamar wancan ne Allah Yake bayyana gaskiya da ƙarya.
|
God said, ‘Dost thou not believe?’
| Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?"
|
We have tested those before them, and surely God knows the truthful and God knows the liars”.
| Kuma lalle Mun fitini waɗanda ke a gabãninsu, dõmin lalle Allah Ya san waɗanda suka yi gaskiya, kuma lalle Ya san maƙaryata.
|
“Then peace.”
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
And they strive to create disorder in the earth, and Allah loves not those who create disorder.
| Sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa Allah bã Ya son mãsu fasãdi.
|
According to the effort [in this world] is the reward [in the World-to- Come].
| Kuma sakamako ga ma'aikata a duniya.
|
“And certainly the chastisement of the hereafter is severer and more.”
| Kuma lalle ne azãbar Lãhira ce mafi tsanani, kuma mafi wanzuwa
|
So wherever you may roam,
| "Nan inda kuke tsaye azuzuwa biyar ne da aka gyara.
|
“Indeed, those who disbelieve and commit wrong [or injustice]—never will Allah forgive then, nor will He guide then to a path.
| Lalle ne waɗanda suka kãfirta, kuma suka yi zãlunci, Allah bai kasance Yana yi musu gãfara ba, kuma bã Ya shiryar da su ga hanya.
|
"And those in the Fire will say to the keepers of Hell: ‘Supplicate your Lord to lighten for us [even] one day from the punishment.’"
| Kuma waɗanda suke a cikin wutã suka ce wa matsaran Jahannama,"Ku rõki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana ,a yini ɗaya, daga azãba."
|
Lo! those who say: Our Lord is Allah, and thereafter walk aright, there shall no fear come upon them neither shall they grieve.
| Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
This is a warning and whoever wills, he may take a Path toward his Lord.
| Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa.
|
And say: “The truth is from your Lord, so let whomever desires believe, and whomever desires reject.”
| kuma ka ce: gaskiya daga Ubangijinku saboda haka wanda ya so yi imani / bada gaskiya kuma wanda ya so sai ya kafirta
|
Any who are kafir after that, such people are deviators.
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
And that those who dispute in Our signs may know that they have no place to hide.
| Kuma dõmin waɗanda ke jãyayya a cikin ãyõyinMu su sani (cẽwa) bã su da wata mafaka.
|
These are the verses ("ayat," signs) of the Book; and what has been revealed to you from your Lord is the truth, but most of the people do not believe.
| M. R. Waɗancan ayõyin littãfi ne, kuma abin da aka saukar gare ka daga Ubangijinka ne gaskiya, 1 kuma amma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni.
|
Those in the Fire will say to the Keepers of Hell: "Pray to your Lord to lighten us the Penalty for a day (at least)!"
| Kuma waɗanda suke a cikin wutã suka ce wa matsaran Jahannama,"Ku rõki Ubangijinku Ya sauƙaƙa mana ,a yini ɗaya, daga azãba."
|
36 Say: "Verily my Lord enlarges and restricts the Provision to whom He pleases, but most men understand not."
| 36Ka ce: "Lalle, Ubangijĩna Yanã shimfiɗa arziki ga wanda Ya so, kuma Yanã ƙuntatãwa, kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba."
|
Do you swear, by God the Almighty, that you will, according to
| Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.
|
[16.119] Yet surely your Lord, with respect to those who do an evil in ignorance, then turn after that and make amends, most surely your Lord after that is Forgiving, Merciful.
| Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka aikata mummunan aiki da jãhilci, sa'an nan suka tũba daga bãyan wancan, kuma suka gyãra, lalle ne Ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
They strive to create disorder in the land and Allah loves not those who create disorder.
| Sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa Allah bã Ya son mãsu fasãdi.
|
See then, how evil was the end of those who had been warned.
| Sai ka dũba yadda ãƙibar waɗanda aka yi wa gargaɗi ta kasance.
|
And whatever you spend of good – indeed, Allah is Knowing of it.
| Kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, lalle Allah gare shi Masani ne.
|
If ye come to a friendly understanding, and practise self-restraint, Allah is Oft-forgiving, Most Merciful.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
For those of you who believe and give charity – for them is a great reward.” (57.7)
| To, waɗannan da suka yi ĩmãni daga cikinku, kuma suka ciyar, sunã da wani sakamako mai girma.
|
See how they reject him?”
| Ka dũba yadda suka ƙaryata kansu!
|
They will receive a reward for what they do.
| To, waɗannan sunã da sakamakon ninkawa sabõda abin da suka aikata.
|
… Whoever has fear of Allah—He will make matters easy for him.
| Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, (Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al'amarinsa.
|
We did test those before them and Allah will certainly know those who are true from those who are false.
| Kuma lalle Mun fitini waɗanda ke a gabãninsu, dõmin lalle Allah Ya san waɗanda suka yi gaskiya, kuma lalle Ya san maƙaryata.
|
Indeed, there came unto you My Verses but you denied them and were vain and were among disbelievers.
| Lalle ne ãyõyiNa sun jẽ maka, sai ka ƙaryata a game da su, kuma ka yi girman kai, kuma ka kasance daga kãfirai."
|
“Those who did not believe and died while they were infidels, they are certainly the persons over whom is the curse of Allah and the angels and the human being combined.” (2-161)
| Lalle ne, waɗanda suka kãfirta kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai, waɗannan akwai, a kansu, la'anar Allah da Malã'iku da mutãne gabã ɗaya.
|
Say: "God originates creation and then reproduces it, and He will bring it forth anew.
| Ka ce: "Allah ne Yake fãra halitta, sa´an nan kuma Ya mayar da ita.
|
I do not know the Lord, nor will I let Israel go.'
| Ban sani ba Ubangiji, kuma bã zan saki Isra'ila. "
|
But those who committed evil deeds and then repented afterwards and believed, verily, your Lord after (all) that is indeed Oft-Forgiving, Most Merciful.
| Kuma waɗanda suka aikata miyãgun ayyuka, sa´an nan suka tũba daga bãyansu kuma suka yi ĩmãni, lalle ne Ubangijinka daga bãyansu, haƙĩƙa, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
Subsets and Splits
No saved queries yet
Save your SQL queries to embed, download, and access them later. Queries will appear here once saved.