English
stringlengths 6
501
| Hausa
stringlengths 6
500
|
---|---|
and peace among peoples."
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
That which is sent down to you (Prophet Muhammad) from your Lord is the truth, yet most people do not believe.
| Lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinka, amma kuma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni.
|
So travel the earth, and see how the punishment was of those who denied.
| Sai ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance.
|
Or were they created by nothing, or were they the creators [of themselves]?.
| )Shin an halicce su ne daga babu, ko kuma su suka yi halitta?
|
Sahih International: Indeed, those who disbelieve and die while they are disbelievers - upon them will be the curse of Allah and of the angels and the people, all together,
| Lalle ne, waɗanda suka kãfirta kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai, waɗannan akwai, a kansu, la'anar Allah da Malã'iku da mutãne gabã ɗaya.
|
75And likewise We showed Ibrahim the entire kingdom of the heavens and the earth and so that he be of those who believe as eyewitnesses.
| 75Kuma kamar wancan ne, Muke nũna wa Ibrãhĩma mulkin sammai da ƙasa, kuma dõmin ya kasance daga mãsu yaƙĩni.
|
Say (O Muhammad): "Allah rescues you from this and from all (other) distresses, and yet you worship others beside Him."
| Ka ce: "Allah ne Yake tsĩrar da ku daga gare ta, kuma daga dukan baƙin ciki sa'an nan kuma ku, kunã yin shirki!"
|
Never think thou that the Unbelievers are going to frustrate (God's Plan) on earth: their abode is the Fire,- and it is indeed an evil refuge!
| Kada lalle ka yi zaton waɗanda suka kãfirta zã su buwãya a cikin ƙasa, kuma makõmarsu wuta ce, kuma lalle ne makomar tã mũnana.
|
We know that which the earth taketh of them , and with Us is a recording Book .
| Lalle ne Mun san abin da ƙasã ke ragẽwo daga gare su, kuma wurinMu akwai wani littãfi mai tsarẽwa.
|
And the punishment of the Hereafter is more severe and more enduring(20:127)
| Kuma lalle ne azãbar Lãhira ce mafi tsanani, kuma mafi wanzuwa
|
"Those are the ones on whom are blessings and mercy from their Lord."
| Waɗannan akwai albarku a kansu daga Ubangijinsu da wata rahama.
|
But if ye forgive and overlook, and cover up (their faults), verily God is Oft-Forgiving, Most Merciful.” (4)
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
He (God) said: Dost thou not then believe?
| Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?"
|
And those who disbelieve will say: “Our Lord!
| Kuma waɗanda suka kafirta suka ce:"Yã Ubangijinmu!
|
But if anyone compels them yet, after such compulsion, is Allah Oft-Forgiving, Most Merciful (to them).
| Fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan, kuma suka yi gyãra, to, lalle ne Allah Mai gãfara ne Mai jin ƙai.
|
And indeed We tried those before them, so Allah will certainly know those who are true and He will know the liars”.
| Kuma lalle Mun fitini waɗanda ke a gabãninsu, dõmin lalle Allah Ya san waɗanda suka yi gaskiya, kuma lalle Ya san maƙaryata.
|
[29.57] Every soul must taste of death, then to Us you shall be brought back.
| Kõwane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne, sa´an nan zuwa gare Mu ake mayar da ku.
|
( 50 ) And We gave them of Our mercy, and we made for them a reputation of high honor.
| Kuma Muka yi musu kyauta daga RahamarMu, kuma Muka sanya musu harshen gaskiya maɗaukaki.
|
He said: ‘Dost thou not then believe?’
| Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?"
|
Not so; but those who believe not in the Hereafter are in chastisement and far error.
| Ã'a, waɗanda ba su yi ĩmãni da Lãhira ba, sunã a cikin azãba da ɓãta mai nĩsa.
|
In fact,one who repents and does righteous deeds, returns to Allah as one rightly should!
| Kuma wanda ya tũba, kuma ya aikata aiki mai kyau, to, lalle ne sai ya tũba zuwa gaAllah.
|
(Muhammad), tell them, "Travel through the land to see how terrible was the end of those who lived before.
| Ka ce: "Ku tafi a cikin ƙasã sa´an nan ku dũbi yadda ãƙibar waɗanda suka kasance a gabãninku ta kasance.
|
I swear by the feet of the fakirs and by the life of the Master,
| gida, na al'umma kuma a duniya.
|
"Proceed throughout the earth and observe how was the end of those who denied."
| Sai ku yi tafiya a cikin ƙasa, sa'an nan ku dũba yadda ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance.
|
Those among you who believed and spent, for them is a great compensation.
| To, waɗannan da suka yi ĩmãni daga cikinku, kuma suka ciyar, sunã da wani sakamako mai girma.
|
“And if you forgive and overlook and pardon – then Allah is most forgiving, most merciful.” – [Quran, Surah Taghabun, Verse 14]
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
"...They strive to make mischief in the land; and Allah does not love the mischief makers."
| Sunã aiki a cikin ƙasa dõmin ɓarna, alhãli kuwa Allah bã Ya son mãsu fasãdi.
|
PICKTHAL: Lo! those who say: Our Lord is Allah, and thereafter walk aright, there shall no fear come upon them neither shall they grieve.
| Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
Indeed! and salutations in return.
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
You are only a warner and (there is) a guide for every people.
| Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.
|
You are only a warner, and there is a guide for every nation.
| Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.
|
Those are the ones upon whom are blessings from their Lord, and mercy.
| Waɗannan akwai albarku a kansu daga Ubangijinsu da wata rahama.
|
Swear upon this, to your dying breath!”
| Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.
|
Yes, there are some signs in these things for those who are very patient and are grateful, too.
| Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai yawan haƙuri, mai yawan gõdiya.
|
They are those whom God knows what is in their hearts.
| Waɗannan ne waɗanda Allah Ya san abin da ke cikin zukãtansu.
|
And thy Lord is not One Who is Heedless of what you do.
| Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatãwa ba.
|
Shall I direct you to a commerce that will save you from a painful punishment?
| Shin, in nũna muku wani fatauci wanda zai tsarshe ku daga wata azãba mai raɗaɗi?
|
Then your Lord to those who do evil out of ignorance, then they repent after that and they make right, your Lord after that is Forgiving, Merciful.
| Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka aikata mummunan aiki da jãhilci, sa'an nan suka tũba daga bãyan wancan, kuma suka gyãra, lalle ne Ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
Those who say, “Our Lord is God,” then lead a righteous life—they have nothing to fear, nor shall they grieve.
| Lalle ne waɗanda suka ce:"Ubangijinmu Allah ne," sa"an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
If ye come to a friendly understanding, and practise self- restraint, God is Oft-forgiving, Most Merciful.
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
(Nuh) said, "There is no protector today from the decree of Allah except for whom He gives mercy."
| (Nũhu) ya ce: "Bãbu mai tsarħwa a yau daga umurnin Allah fãce wanda Ya yi wa rahama."
|
But those who committed misdeeds and then repented after them and believed - indeed your Lord, thereafter, is Forgiving and Merciful.(153)
| Kuma waɗanda suka aikata miyãgun ayyuka, sa´an nan suka tũba daga bãyansu kuma suka yi ĩmãni, lalle ne Ubangijinka daga bãyansu, haƙĩƙa, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
(73) (73) And when Our verses are recited to them as clear evidences, those who disbelieve say to those who believe, "Which of [our] two parties is best in position and best in association?"[824]
| Kuma idan anã karatun ãyõyinMu, bayyanannu a kansu, sai waɗanda suka kãfirta su ce wa waɗanda suka yi ĩmãni, "Wanne daga ƙungiyõyin biyu ya fi zama mafi alhẽri ga matsayi, kuma mafi kyaun majalisa?"
|
Any who are disbelievers after that, such people are deviators.
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
Yet if you forbear, overlook, and forgive, God is indeed forgiving and kind.(14)
| Kuma idan kuka yãfe, kuma kuka kau da kai, kuma kuka gãfarta, to, lalle Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
And those who disbelieve will say: "Our Lord!
| Kuma waɗanda suka kafirta suka ce:"Yã Ubangijinmu!
|
But We have certainly tested those before them, and indeed, Allah knows those who are truthful, and He knows those who lie.
| Kuma lalle Mun fitini waɗanda ke a gabãninsu, dõmin lalle Allah Ya san waɗanda suka yi gaskiya, kuma lalle Ya san maƙaryata.
|
And whatever good you may do, God is ever Aware.’
| Kuma abin da kuka ciyar daga alhẽri, to, lalle Allah gare shi Masani ne.
|
Your Lord is not unmindful of what you (all) are doing.
| Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatãwa ba.
|
Will you swear to it?”
| Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.
|
Said He: “Hast thou, then, no faith?”
| Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?"
|
As the Holy Qur’an states, ‘Say, “This is the truth from your Lord, whoever wishes, may believe and whoever wishes may reject.”’
| kuma ka ce: gaskiya daga Ubangijinku saboda haka wanda ya so yi imani / bada gaskiya kuma wanda ya so sai ya kafirta
|
Say, “The maintainer of death will take (yatauaffakhum) you who has been entrusted with you.
| Ka ce: Mala'ikin mutuwa wanda aka wakkala a gare ku, shi ne ke karɓar rayuwar ku.
|
What is revealed to you from your Lord is the truth, but most people do not believe.
| Lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinka, amma kuma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni.
|
"Peace (shall) be on them!"
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
Will you swear to him?"
| Mu ('Yan majalisa) munyi rantsuwa cewa zamu kare kundin tsarin mulkin kasa.
|
And whoever fears Allah, he will make his affair the easiest.
| Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, ( Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al´amarinsa.
|
You are only a warner and to every people a guide.
| Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa.
|
What is sent down to you from your Lord is the truth, yet most men do not believe in it.
| Lalle shi ne gaskiya daga Ubangijinka, amma kuma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni.
|
Most surely there are Signs in this for every very patient, grateful one.
| Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai yawan haƙuri, mai yawan gõdiya.
|
I do not know the Lord and I will not let Israel go!"
| Ban sani ba Ubangiji, kuma bã zan saki Isra'ila. "
|
And anyone who is cautious of God, He makes his affair easy for him.
| Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, ( Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al´amarinsa.
|
"A people asked such [questions] before you; then they became thereby disbelievers."
| Lalle ne wasu mutãne sun tambaye su daga gabãninku, sa'an nan kuma suka wãyi gari da su sanã kãfirai.
|
Whoever has fear [and respect] of Allah—He will make matters easy for him.
| Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, ( Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al´amarinsa.
|
And those of you who believe and spend in charity will have a great reward.
| To, waɗannan da suka yi ĩmãni daga cikinku, kuma suka ciyar, sunã da wani sakamako mai girma.
|
Those who disbelieve and do wrong, God would not forgive them, nor guide them to any road,(168)
| ne waɗanda suka kãfirta, kuma suka yi zãlunci, Allah bai kasance Yana yi musu gãfara ba, kuma bã Ya shiryar
|
God said, `Dost thou not believe?’
| Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?"
|
God said, `Dost thou not believe ?’
| Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?"
|
[16.110] Yet surely your Lord, with respect to those who fly after they are persecuted, then they struggle hard and are patient, most surely your Lord after that is Forgiving, Merciful.
| Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka aikata mummunan aiki da jãhilci, sa'an nan suka tũba daga bãyan wancan, kuma suka gyãra, lalle ne Ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
“O Children of Israel!
| "Yã ƙaramin ɗãna!
|
‘O Children of Israel!
| "Yã ƙaramin ɗãna!
|
” O children of Israel!
| "Yã ƙaramin ɗãna!
|
“O children of Israel!
| "Yã ƙaramin ɗãna!
|
"O children of Israel!
| "Yã ƙaramin ɗãna!
|
And whoever fears Allah, he will make his affair easiest.”
| Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, ( Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al"amarinsa.
|
"Then, indeed your Lord, to those who emigrated after they had been compelled [to renounce their religion] and thereafter fought [for the cause of Allah ] and were patient - indeed, your Lord, after that, is Forgiving and Merciful" [16:110][30]
| Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka yi hijirã daga bãyan an fitine su, sa'an nan kuma suka yi jihãdi, kuma suka yi haƙuri, lalle ne Ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
Sahih International: Indeed, those who disbelieve and die while they are disbelievers – upon them will be the curse of Allah and of the angels and the people, all together,
| Lalle ne, waɗanda suka kãfirta kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai, waɗannan akwai, a kansu, la'anar Allah da Malã'iku da mutãne gabã ɗaya.
|
And anyone who is mindful of Allah, He will make his situation easy for him.
| Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, ( Allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al´amarinsa.
|
Your Lord is not oblivious of what you do.
| Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatãwa ba.
|
Have you not seen what life in this world is?
| Shin, ba ka san abin da shi ne ya fi kyau sa a cikin wannan duniya?
|
160 Verily, those who disbelieve, and die while they are disbelievers, it is they on whom is the Curse of Allah and of the angels and of mankind, combined.
| Lalle ne, waɗanda suka kãfirta kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai, waɗannan akwai, a kansu, la'anar Allah da Malã'iku da mutãne gabã ɗaya.
|
"16.119": Yet surely your Lord, with respect to those who do an evil in ignorance, then turn after that and make amends, most surely your Lord after that is Forgiving, Merciful.
| Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka aikata mummunan aiki da jãhilci, sa'an nan suka tũba daga bãyan wancan, kuma suka gyãra, lalle ne Ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa Mai gãfara ne, Mai jin ƙai.
|
Those are they upon whom are blessings from their Lord, and mercy.
| Waɗannan akwai albarku a kansu daga Ubangijinsu da wata rahama.
|
unto him: " Son, be of good cheer;
| "Yã ƙaramin ɗãna!
|
(peace be upon him) in every matter.
| Su kuma aminci kan yiwuwar hakan.
|
By the meek, and those that seek the Lord
| gida, na al'umma kuma a duniya.
|
Nuh (peace be upon Him) said: "This day there is no savior from the Decree of Allah except him on whom He has mercy."
| (Nũhu) ya ce: "Bãbu mai tsarħwa a yau daga umurnin Allah fãce wanda Ya yi wa rahama."
|
And whoever is ungrateful after that it is they who are the transgressors.
| Kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan, to, waɗancan, su ne fãsiƙai.
|
But if anyone compels them, yet after such compulsion, is Allah Oft-Forgiving, Most Merciful (to them).
| Fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan, kuma suka yi gyãra, to, lalle ne Allah Mai gãfara ne Mai jin ƙai.
|
Surely, those who said, "Our Lord is God," then they lead a righteous life, there is no fear for them, nor will they grieve.
| Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
“Indeed, your Lord is most knowing of who has gone astray from His way, and He is most knowing of the [rightly] guided.”
| Lalle ubangijinka shi ne mafi sani ga wanda ya bace daga hanyarsa, kuma shi ne mafi sani ga masu shiryuwa[1].
|
“Surely, those who said: ‘Our Lord is God,’ then they lead a righteous life, there is no fear for them, nor will they grieve.” (46:13)
| Lalle ne waɗanda suka ce: "Ubangijinmu Allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, bãbu wani tsõro a kansu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba.
|
Verily, there came to you My Ayat (proofs, evidences, verses, lessons, signs, revelations, etc.) and you denied them, and were proud and were among the disbelievers.
| Lalle ne ãyõyiNa sun jẽ maka, sai ka ƙaryata a game da su, kuma ka yi girman kai, kuma ka kasance daga kãfirai."
|
The unbelievers among the People of the Book and the pagans shall burn forever in the fire of Hell.
| Lalle ne waɗanda suka kafirta daga mutanen Littafi da mushirikai sana cikin wutar Jahannama suna madawwama a cikinta.
|
And the Unbelievers will say: "Our Lord!
| Kuma waɗanda suka kafirta suka ce:"Yã Ubangijinmu!
|
he had, the broker shall swear by God and be free of obligation.
| …Na rantse da Allah, na fi ku jin tsoron Allah, kuma na fi ku kiyaye dokokinSa.
|
They are the ones who will be forgiven and blessed with a great reward.
| Waɗancan suna da wata gãfara da wani arziki mai karimci.
|
God said, `Dost thou not believe ?'
| Ya ce: "Shin, kuma ba ka yi ĩmãni ba?"
|
Surely this is a reminder, so whoever pleases takes to his Lord a way.
| Lalle ne, wannan wata tunãtarwa ce, saboda wanda ya so ya riƙa hanyar kirki zuwa ga Ubangijinsa.
|
flow (in Paradise) - they shall abide therein forever.
| Waɗancan ne abokan Aljanna, sunã madawwama a cikinta.
|
Subsets and Splits
No saved queries yet
Save your SQL queries to embed, download, and access them later. Queries will appear here once saved.